Xi'an

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Xi'an.

Xi'an (lafazi : /shi'an/) birni ce, da ke a ƙasar Sin. Xi'an tana da yawan jama'a 8,705,600, bisa ga jimillar 2015. An gina birnin Xi'an a karni na sha ɗaya kafin haifuwan annabi Issa.