Xiangshan garin fim da talabijin
Xiangshan garin fim da talabijin | |
---|---|
dakin da ake hada finai-finai | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | filming location (en) |
Ƙasa | Sin |
Shafin yanar gizo | xgslot.com |
Xiangshan gari ne na fim da talabijin (da rubutun Chinis: 象山影视城; da rubutun Chinis na gargajiya: 象山影視城; pinyin: Xiàngshān Yǐngshìchéng) sanannan wurin shirin fim a Xinqiao a garin Xiangshan, Zhejiang, kasar Sin.[1] mai girman murabba'i mita 784,000 ( dai-dai da kardada 194) garin finafinai da talabijin an gabatar da shine a shekarar 2003 an bude wa jama'a a 2005. Hukumar kula da bude ido ta kasar Sin ta snya shi a cikin rukunin AAAA-level wadanda ake ziyar ta a 7 ga wata Nubambar 2012.[2]
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]A wata Mayun 2003, domin daukar wuxia wanda siris ne na talabijin da kuuma The Return of the Condor Heroes, daracta Zhang Jizhong ya sanya hannun jari domin tsara garin Condor Heroes.[3]
A shekarar 2009 aka kara garu-ruwa Spring-autumn Warring States Period.[4]
a Jun 2012 kuma, aka cigaba da Republic of China.[5]
A 2017, aka gama garin daular Tang.[4]
Wasu daga cikin sanannun finafinai da shirin talabijin
[gyara sashe | gyara masomin]Fina-finai
[gyara sashe | gyara masomin]Sunan fim din da Hausa | da Turanci | Da china | lura |
---|---|---|---|
Sadaukantarwa | Sacrifice | 赵氏孤儿 | |
Wahalar Karshe | The Last Supper | 王的盛宴 | |
Hudu | The Four | 四大名捕 | |
Zhong Kui: Kankarariyar yarinya da baki gilas | Zhong Kui: Snow Girl and the Dark Crystal | 钟馗伏魔:雪妖魔灵 | |
Kofar Mayaka | The Warriors Gate | 勇士之门 | |
Farmakin Sama | Air Strike | 大轰炸 | |
CJ7 | CJ7 | 长江7号 | |
Jarumawan Panda | Panda Heroes | 熊猫大侠 | |
Gurranin Zaki | The Lion Roars 2 | 河东狮吼Ⅱ |
Na talabijin
[gyara sashe | gyara masomin]Sunan sa da Hausa | Da turanci | Da chana | lura |
---|---|---|---|
Nirvana a wuta | Nirvana in Fire | 琅琊榜 | |
So mara iyaka | Eternal Love | 三生三世十里桃花 | |
Labarin Mi Yue | The Legend of Mi Yue | 芈月传 | |
Dawowar jarumawan Condor | The Return of the Condor Heroes | 神雕侠侣 | |
Tafi Gimbiya Tafi | Go Princess Go | 太子妃升职记 | |
Jaruman Sin 3 | Chinese Paladin 3 | 仙剑奇侠传三 | |
Amon Sahara | Sound of the Desert | 风中奇缘 | |
Takobin Xuan-Yun | Xuan-Yuan Sword: Scar of Sky | 轩辕剑之天之痕 | |
Yariman Lan Ling | Prince of Lan Ling | 兰陵王 | |
Waka kurum | Singing All Along | 秀丽江山之长歌行 | |
Daular Ming 1566 | Ming dynasty in 1566 | 大明王朝1566嘉靖与海瑞 | |
Labarin Condor | The Legend of the Condor Heroes | 射雕英雄传 | |
Gumakan Demi da Ibilishin Semi |
The Demi-Gods and Semi-Devils | 天龙八部 | |
Jegare mai feshin wuta na tsaunin kankara |
Ghost Dragon of Cold Mountain | 寒山潜龙 | |
Tafiya zuwa Yamma (yankin talabijin na 2011) |
Journey to the West | 西游记 | |
Matashin jarumi |
The Young Warriors | 少年杨家将 | |
Amarya da farin gashi |
The Bride with White Hair | 新白发魔女传 | |
Gwarzon Qin |
The Legend of Qin | 秦时明月 |
Anazarci
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 浙江象山影视城,原来这些影视剧都是在这里拍的. cztv.com (in Chinese). 2016-05-31.
- ↑ 象山影视城成为4A景区. 163.com (in Chinese). 2012-11-08.
- ↑ Qu Yinghua (2003-08-13). 张纪中拍《神雕》八千万修建神雕城. 163.com (in Chinese).
- ↑ 4.0 4.1 崛起中的象山影视城:摄影棚拥有量全国第一 拍摄剧组数量全国第二. china.com.cn (in Chinese). 2018-01-15.
- ↑ 象山斥资1.8亿开建民国城. 163.com (in Chinese). 2012-06-08.