Jump to content

YERIMARAM

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

YERIMARAM (igwanda) wata unguwace daga cikin gundumomin dake karamar hukumar potiskum, inda take cikin garin potiskum ta gabar, anan ne masarautar karamar hukumar potiskum take, ajihar yobe arewa maso gabashin Nigeria.