Yadda ake alala

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.


Alala[gyara sashe | gyara masomin]

alala
me tallan alalar gujjiya
wani abinci ne da ake yin shi da wake yawanci anfi yin ta a Arewacin Najeriya da Kudancinta

Kayan da ake bukuta[gyara sashe | gyara masomin]

Wake manja Albasa Kayan dandano cefane

Yanda ake hadawa[gyara sashe | gyara masomin]

Da farko zaa jika wake a fidda bayan sai akai shi markade idan an markado sai a zuba kayan hadin a ta juya kullun har sai ya kado ana son shi da dan kabri daga nan sai a samo leda ko gwangwani a shafa masu mai sai a dunga zubawa daidai yanda ake bukata