Yadda ake dafa alkubus
Minene alkubus[gyara sashe | gyara masomin]
wani abincin hausawa ne wanda ake yi da filawa sai a hada shi da miya
kayan hadawa[gyara sashe | gyara masomin]
filawa
yis
gishiri
mai
leda ko gwangwani
yadda ake dafawa[gyara sashe | gyara masomin]
zaa tankade filawar
sai a kawo yis da da gishiri a zuba
sai a zuba ruwa a ci gaba da kwabawa amma a kwaba shi da tauri kada yayi ruwa
sai barshi yasha rana bayan ya tashi sai a zuba mai a kara kwabawa
sai a dauko leda ko gwangwani a dan shafa masu mai don kada ya like
sai a dauko ledan ko gwangwanin da aka shafa ma mai a dunga zubawa
sai daura busa wuta amma turara shi zaa yi ko cikin madambaci[1] [2]