Jump to content

Yadda ake dafa dawa da wake

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

kayan hadi[gyara sashe | gyara masomin]

Dawa

wake

manja

albasa

tumatur

yaji

gishiri

maggi

yadda ake hadawa[gyara sashe | gyara masomin]

zaa fara zuba wake a ci gaba da dafawa

daga baya sai a zuba dawan a cikin dahuwar waken da dan gishiri

sai a yanka albasa da tumatur a aje a gefe guda

idan ya dahu sosai sai a sauke

sai a zuba a filet a kawo yankakken albasa,tumatur, maggi da yaji a zuba [1]

  1. Dawa da wake da manja girki daga ummu tareeq - Cookpad