Jump to content

Yadda ake dafa makaroni na musamman

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Abubuwan Da Ake Buƙata Idan Za A Haɗa Macaroni su ne:

Albasa Tumatir Green beans (koren wake) dankali Niƙaƙƙen nama Abin ɗanɗano ruwan kal Kayan Aiki Murhu/Risho/Gas Tukunya Kasko Mazubi (mai tsafta) Ludayi Abin daka Wuƙa

Yadda Ake Haɗawa

A sami albasa, tumatir, koren wake, duk a yi slicing ɗin su, sai a yanka dankali ƙanana, a soya sai a ajiye shi a gefe; sai a sa mai daidai ƙima a tukunya, ki zuba minced meat (niƙaƙƙen nama) a ciki, a soya kar ya yi ƙarau, a zuba albasa da tumatir a ci gaba da juyawa. Sai a soya green beans da ɗan mai kaɗan, in miyar ta dahu a zuba abin ɗanɗano a zuba dankalin,ta ƙara dahuwa kaɗan sai a sauke a ci da macaroni fara. [1]

  1. https://wikihausa.com.ng/yadda-ake-macaroni-2/