Yadda ake dambun masara
Appearance
dambu yana day daga cikin abin cin hausawa a arewacin Nigeria
Abunda ake bukata
Masara
Alaiyahu ko Zogala
maggi
gishiri
mai
albasa
yaji
idan aka surfa masara sai a barza ta kanana a samu madambaci a zuba a fara dafawa idan ya kusa dahuwa sai a zuba alaiyahu ko Zogala da albasa su ida dahuwa tare
idan ya dahu sai a kwashe ana cinshi da mai da yaji[1]
- ↑ Dambun masara Recipe by Ummu Bello - Cookpad