Jump to content

Yadda ake faten wake

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Abubuwan da ake bukata[gyara sashe | gyara masomin]

wake manja kifi ko nama alaiyahu cefane kayan dandano

yanda ake hadawa[gyara sashe | gyara masomin]

zaa sanya waken a cikin tukunya sai a jajjaga cefanen a wanke kifi sai a zuba jajjagen, da manja da kayan dandano idan ya kusa da huwa sai a zuba kifin tare da alaiyahu sai su ida dahuwa tare idan yayi laushi sosai ya zama ruwa ruwa sai a sabke[1]

  1. Yadda Ake Fatan Wake - Naira Pawa