Jump to content

Yadda ake hada burabuskon gero

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

burabusko abincin hausawa ne wanda yafi shahara a arewacin Najeriya

kayan hadi

gero

ruwa

gishiri

yadda ake hadawa


zaa surfa gero kuma a surfa shi

sai a samo madambaci a zuba sai a shinfida buhu a zuba a sama da dan gishiri

sai a barshi ya dahu

idan ya dhu sai a kwashe

ana cinshi yawanci da miyar alaiyahu[1]

  1. Burabuskon Gero da Miyar Taushe girki daga Khadija Baita - Cookpad