Jump to content

Yadda ake tuwon dawa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Da farko za'a samun garin dawa, sai a ɗaura ruwa saiki barshi ya tafasa sannan ki debi garin dawar da kika ajiye agefe kaman rabi, sai azuba awata roba saiki kwaɓa da ruwan sanyi yadanyi kauri kadan saiki zubashi acikin wannan ruwan da yatafasa kinga kin yi talge kenan saiki rufe yana bukatar tsawon lokaci yana dahuwa bayan yadau lokaci saiki bude kisa muciya kina juyawa kina xuba wancan raguwar garin da kika rage har sai yayi kauri sosai saiki kara rufewa yakara jimawa sakamako shi tuwon dawa yana bukatar wuta sosai.