Yadda za a furta O'Higgins

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

 

Yadda za a furta O'Higgins
glacier (en) Fassara
Bayanai
Mountain range (en) Fassara Patagonian Andes (en) Fassara
Ƙasa Chile
Located in protected area (en) Fassara Bernardo O'Higgins National Park (en) Fassara
Wuri
Map
 48°54′S 73°15′W / 48.9°S 73.25°W / -48.9; -73.25
Ƴantacciyar ƙasaChile
Region of Chile (en) FassaraMagellan and the Chilean Antarctic Region (en) Fassara

O'Higgins Glacier sanannen gurin yawon shakatawa ne, ɗaya daga cikin Glacier acikin Bernardo O'Higgins National Park, Chile. Yana ɗaya daga cikin manyan glaciers na Kudancin Patagonia Ice Field. Koli na dutsen maifitadda wuta na Lautaro shine saman yankin tarin glacier. Mafi yawan dusar ƙanƙara yanki ne na tudun kankara. Yana gudana zuwa gabas zuwa tafkin O'Higgins kuma yana kusan 2 kilometres (1.2 mi) fadi a tasha.

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Pío XI Glacier
  • Jerin glaciers

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]