Jump to content

Yadiya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yadiya

Yadiya wani ganyene mai mai kama da ganyen dankali tana da amfani sosai ajikin Dan Adam ba kamar mata masu juna biyu tana daya daga cikin ganyeyaki Kamar su kabeji lates alayyahu da dai sauransu har ma wasu sukan dafata sukwadata da kuli kuma su yanka albasa da tumatir da kuma tattasai

Amfanin yadiya ajikin mutum

[gyara sashe | gyara masomin]

yadiya tanda matukar amfani ajikin mutum kamar karin jini kamar yarda kukasani ganye na karamana lafiya .

yadda ake kwadon Yadiya

[gyara sashe | gyara masomin]

zaa samu kuli, maggi, albasa da tumatur sai a dafa ta in ta dahu sai a hada sauran kayan a yamutse wuri daya sai aci gaba da ci