Yahaya Dauda
Appearance
Yahaya Dauda mawaki ne da yake tashe Wakokin sa suna shiga sosai a duniya da sauran yankunan Yana kwaikwayon maragayi Haruna Uji, inda shi yake cewa ko Yana mafani da sabon uji ba tsohon ba. Yana Hawan Wakokin Tsohon mawaki Haruna uji Wakoki masu ma'ana.
Kadan daga ciki Wakokin sa [1]
- Balarabe na Balaraba
- Wakar da ake cewa kwash kwash