Yahya Hussain Al-Aarashi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yahya Hussain Al-Aarashi
Rayuwa
Haihuwa 1947 (76/77 shekaru)
ƙasa Yemen
Sana'a
Sana'a Mai wanzar da zaman lafiya da ɗan siyasa

Yahya Hussain Al-Aarashi da larabci( Larabci: يحيى بن حسين العرشي‎  ; an haife shi a shekara ta 1947) jami'in diflomasiyyar Yemen ne kuma tsohon ministan gwamnati. Farawa daga shekara ta 1960 ya rike mukamai a cikin Masarautar Al Hudaydah . Zuwa shekara ta 1970 yana jagorantar cigaban bankin Yemen. Ya yi aiki a matsayin Ministan Al'adu da Bayanai na shekara ta 1976. Daga shekara ta 1986 har zuwa shekara ta 1990 ya yi aiki a matsayin Karamin Ministan Harkokin Hadin Kai. Daga shekara ta 1993 zuwa shekara ta 1999 ya zama Ministan Al'adu da yawon bude ido.

Ya yi murabus daga matsayinsa na Ambasada a Qatar kan rikicin Yemen na shekarata 2011 .

Majiya[gyara sashe | gyara masomin]

  •  

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]