Yakin Yarmuk
Appearance
|
| ||||
| ||||
| Iri | faɗa | |||
|---|---|---|---|---|
| Bangare na | Cin nasarar Musulmi a Levant | |||
| Kwanan watan | 15 – 20 ga Augusta, 636 | |||
| Wuri |
Yarmouk River (en) | |||
Yakin Yarmuk Yakine da'akayi tsakanin Khalifofi shiryayyuda Daular Rumawa a daidai wani kogi da'ake kira Yarmuk anyi kwana shida ana fafatawa har saida Musulmai suka ci nasara.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
