Yakubu lado

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Garba yakubu lado Dan marke an haifeshi a shekara ta alif 1961, Dan Nigeria ne kuma Dan kasuwane,Wanda ya samu nasara zama Dan majallisar dattawa ta abuja daga shekarar ( 2003-2007),kuma zabben sanata na gwamnatin tarraya, mai wakiltar kudancin jihar katsina a karkashin jagorancin jam'iyar PDP(peaple democratic party).

Rayuwar farko da kuma Iliminshi[gyara sashe | gyara masomin]

Garba yakubu Dan marke an haifeshi a kauyen dan marke dake karamar hukumar kankara,yayi makarantar primare da me Dan marke, sannan ya yi makarantar sakendare ta government college katsina.

Yasamu shaidar diploma akan management and financial a tsangayar kaduna.Ya rike mukamin shugaban karamar hukumar kankara saga shekarar ta 1999-2003,ya kuma matsayin Dan majalisar datawa daga shekarar (2003-2007)