Yancin mata
Yancin mata Yancin mata wani nau'in yanci ne Wanda yake da Alaka da manyan mata harma da kananu na duniya baki daya.Ya kirkiri gundarin Hakkin mata a karni na 19th, da kuma yunkirin masu Kare Hakkin mata a karni na 20th da kuma 21th. A wasu kasashe da dama, sun inganta wannan yancin kuma sun basho gurbi a dokar kasarsu,Wanda ya hada da tarbiya da dai sauransu,sabanin wash kasashe da sukeyin watsi da nuna halin ko in kula,game da yancin mata.An fadada wajen sosai a kashe game da yancin mata,kamar yanda yazo a tarihi na Nina waroya da kyara ga mata, ta hangar Nina fifiko daga maza many a da yara. Iren al'amura da dama da suna shafi yancin mata sun yawaita a wurare daban daban,kamar ra ayi na zabe, ra'ayin Neman yanci kan cin zarafi, da kuma dai daito wajen biyan albashi, da dai sauransu, da kuma Baja yancin samun daukar a fannin ilimi.[1]
Tarihinsa
[gyara sashe | gyara masomin]Yanda yazo daga mutanen da
MesoPotomia
Mata alokacin da sukan samu yancin ,says da sayarwa da kuma Samar gadar dukiya,[2] zasu iya Shiva hudodin kasuwanci sanan kuma akan iya ansar shaidar su a kotu Acen lokacin baya a kasar Egypt,mata sun samu dama dakuma yanci sosai Lamar yanda maxa suke da Wanda Samar da aka basu taxa zasu iya fitowa suyi fukanin wani Abu da namiji zaiyi, an basu yanci kala kala Wanda suna had a da yancin malaka,saye da sayar was da sauraan dukkanin yanci na more rayuwa[3]
India
[gyara sashe | gyara masomin]A farkon lokutan da aka fara samun yanci haka ma a kasar India an bawa mata yanci dai dai da na maza,Wanda haka zalika ya bawa mata da yawa Samar yin karatu,hakan yasamu saga wasu malaman nahayu,patanjali,da kuma katyayana sanan kuma ansamu cigaba wajen bawa mata Samar zaben mijin aure,ba tilasti sannan kuma an rika girmama barinsu suyi aure bayan sun girma a fanin wani tsari da ake cewa swayambar[4]
Greece
[gyara sashe | gyara masomin]Duk da cewa mata sun rasa wasu saga cikin yanci na fitowa Takara ,hakan bai hana abasu dama ta zuwa duk India suke so a lokacin baya,sannan kuma duk da hakan anbawa mata ikon mallakar abundant ya hada fili, said daga baya wasu daga cikin ma su iko sukai ta zanga zangar Neman banbaci tsakanin maza da mata ,Wanda hakan yayi tasiti wajen rage bawa mata yancin da ya dace[5]
Tarihinsa na Zamani
[gyara sashe | gyara masomin]Yankin Turai
[gyara sashe | gyara masomin]Karni na 16th da 17th a yankin Turai
A karni na 16th zuwa karni na 17th an samu yawaitar mayu,Wanda da dama ya halasatwa mata da dama barin yankin ,Wanda kaso 80 zuwa 90 sune suna samu Kansu a sannan yanayin,anfi samun haka a yankin jamus, Wanda yawaitar mayun yajawo ,an yi lokacin da wasu suna daukarsu a matsayin abun bauta ,hakan yasa ake fara samun sabani da masu zuwa coci-coci[6] An samu asalin wannan mayun ne lokacin da aka fara ganin wash halitu a roma Wanda suke bace wa da dare hakan yasa wash suke ganin had ma suna da ikon chanza mata sukuma basu margin iko[7] Bangare daga bayani akan wata doka da turawa suka kafa a karni na 12th cewa fukanin wani Abu da mace ta malaka ,dukiyarta da komi yana karkashin ikon mijinta,duba da cigaba da aka samu data kuma shigowar wash mata Wanda suna samu damar yi wa azi wa mutane ,an wallafa cewa a yanzun mata suna da haki dai dai da maza[8]
Gundarin Manufar
[gyara sashe | gyara masomin]Yancin yin Aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Yancin wiki ga mata,ya had a da basu Samar yin wiki a biyasu,tare da hakin biya dai dai da maza,said dai hakkin dake magana kan biyan mata dai dai da maza ya samu rashin karbuya daga gwamnatin hong Kong a shekarar 1917-2017, daga shukaban kula da ayyuka na hong Kong,a lokacin baya mai kula da ma aikata na hong Kong ya bafa gudumuwa wajen dai dai to na albashin maza da mata[9]wanda kafin hakan an canza yanayin aikin mata Inda ake sauya year jejeniyar aimi daga na din din din zuwa na Dan wani lokacin baya sunyi aure wash sukan rasa ayyukan su gaba days,harms tunda ya kadance da yawa daga cikin ma su aikin jinya,mata be hakan yasa da yawansu suna rinks komawa a ganin jinya ta asibiti[10]
Yancin yin Zabe
[gyara sashe | gyara masomin]Lokacin karni na 19th mata da yawa sunta fafutukar Neman yanci domin yin zabe lokacin siyasa da kuma yancin Shiva cikin harkokin siyasar Wanda a shekarar 1897,an samu wasu daga cikin Mayan kamar su Helen Inda take ganin cewa bawai dai mata sun samubdamar Shiva siyasa bane kawai zasu iyya coma wash guru kansu. Hakan yacigaba da afkuwa har wash kasashr suna bawa mata Samar kara kuria a shekar 1893,kasar new Zealand ta zamo kasar ta farko data bawa mata Samar kada kuria a matakin NASA a shekarar 1902[11]
Yancin yin tafiya
[gyara sashe | gyara masomin]Yancin zuwa ko INA yasamu wurin mata,kamar yanda aka dauke shi matsayin yancin da ya kamar kowa ya samu daga kungiyar kada baki daya a cikin kundin mulki mukala ta 15,kamar yanda a sauran sasan duniya an kayade cewa mata bazasu iya zuwa ko INA ba ba tare da izinin mazajensu ba[12]
wayarma mata kai akan yancin su
[gyara sashe | gyara masomin]So da yawa mata da dama basu da sani akan yancin su Wanda hakan shine makasudin rashin sanin yancin su .shitlyasa kungiyoyi da dama kamar na kasar amurika suke cewa ba iya wayar da kai ba hakan yasa basu da ma su San hakokin su domin Neman hakinsu da kuma sanin doka samun samun adalci a dukanin al'amuransu, don haka sukayi kira ga cewa ya kamata kowace NASA tayi gangami kara sani ga dukanin yan kasar domin sani doka domin samun yancin Kansu[13] Sun kuma kara da cewa sai mata sun San doka sannan zasu iya Neman yancin su,su kuma bada shawarwari cewa mata su tashi sunemi yancin su cikin kowane haki[14]
Yancin Haihuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Yancin haihuwa da kuma yanda ake yi a haihu ya samu ne a wasu shekaru da suka wuce a shekarar 1994 a wani taro d akayi a baban birni kasar Egypt Cairo A shekarar 1870, wasu daga cikin ma su yaki da Neman Hakim mata sun bayana cewa ya kamata ace mace yanayin saduwa ne kawai domin nishadi ta me bukata a wasu lokuta. Wanan yanayin na abun da yashafi haihuwa ya kara da cewa ya kamata mace ta samu yancin zubar da cikin, kuma ta samu yancin zayar da haihuwa a duk sands task[15] Hakan yayi tasiri har yakaga mata sun samu yancin kayade yanda zasu tafiyar da ala amuransu na haihuwa da kuma zubar da ciki in sunso
Tsaida Haihuwa
[gyara sashe | gyara masomin]An cigaba da Neman yancin tsaida haihuwa a yankuna da dama ,said dai wasu masu yankin Neman yancin yankasar amurika sunyi hakan ne ,Dan nemawa yan kasar Samar saduwa ba tare da fargabar samun juna biyu ba,said dai kuma anta da awarded hakan ta hanyoyi da dama ,wasu sun yards da zubda ciki ,said dai kungiyoyi da dama sun bada shawarawari game da anfani da magunguna Inda su ka bukavi gwamnati da ta Samar da magungunan,domin yin hakan zai kawo cigaba wajen tsahaita haihuwa domin dai daita yawan all uma[16]
Rashin kula lokacin Haihuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Mata da yawa sukan samun tsana da kyara lokacin da suke haihuwa,Wanda hakan ya zamo abun tataunawa na musan man fa me da tauyewa mata hakinsu hakan ne yake tilastawa wasu mata gun gujewa Neman taimako lokacin nakuda sukan guduwa suje wani wuri Inda za a basu kulawa gami da nuna damuwa yayin haihuwa[17]
Hakin Dan Adam
[gyara sashe | gyara masomin]Kungiyar kula da yancin Dan Adam ta bayana bawa mata yancinsu India ta dai data yancin mace da namiji a matsayin Abu daya a shekarar 1979,sunyi kokari wajrn kawar da duk wata kyara da rashin kyautawa da akeyi was mata kuma an kadamar da shi ga doka a shekarar 1981,said dai kungiyar dtace bazaima dawamamr ba a wash kashahse Lamar su Iran,Palau,samolia,Sudan da dai sauransu[18] Wannan tsarin ya bayana con zarafin mata Lamar haka Dukanin wani cikas,ko tsaiko,ko kuma hanawa ko takura ga day an jinsi,Wanda me da illa wajen hana walwala,da dakewa ga mata ko wacece batare da duba da tana da sure ko babu ba ,Wanda yake fifiko ga matza akan mata domin tauye masu yancin su
Aure,Saki da kuma dokar iyali
[gyara sashe | gyara masomin](1)Kowane jinsi namijibda mace nabda damar yin aurebsu zauna a matsayin mata da mijin mudin sun cika dukanin sharida sunada Hakim zama ma aurata tare d asamun cikaken iko (2)Aure ya kasance anyishi ta mahanga zama mini da mata ba da mata manifar ba (3)Iyali wani kyakyawan all amari me saga ubanhijinsun cancanci basu Mariya da goyon baya ga dukanin mutane
Mahanga ga sauran yankuna
[gyara sashe | gyara masomin]Yankuna da dama a tsarin kasahe sun nuna. Damuwar su akan yanayin akan kaida duk wani tsana,hukunci da con zarafin mata a shekarar 1994,Wanda a Satan maris shekarar 2020, kashshe 31 acikin 35 sun rataba hannu akan yarjejeniyar,hudu gaga ciki ne basu samu damage ba Lamar su Peru,Canada da Cuba da sauransu[19]
Tsarin Neman yancin an kadamar da shi ga kasashen afirika a 11 Satan yuli,shekarar 2003,a matsayin zama na biyi a moputo,shekarar 2005, 15 saga Viki sun shi ga tsarin Inda suka ba da damar samarbwa mata yancin yin zabe, yancin malaka da kuma samu dama dai dai da ta maza,had I da basu damar kula da yanayin haihuwa da kuma lafiyar su[20]
Duba Kuma
[gyara sashe | gyara masomin]•Female education Wahre und Falsche "Frauen-
•Emanzipation", an early essay Gender apartheid
•Gender Inequality Index Gendercide
•History of feminism
•Index of feminism articles
•Legal rights of women in history
•List of civil rights leaders
•List of feminists
•List of global issues
•List of suffragists and suffragettes
•List of women's organizations
•List of women's rights activists
•Men's rights movement Misogyny
•Pregnant patients' rights
•Sex workers' rights
•Simone de Beauvoir Prize
•Timeline of women's
•legal rights (other than voting)
•Timeline of women's suffrage
•Women's rights in 2014
Tsatso
[gyara sashe | gyara masomin]•Blundell, Sue (1995).
•Women in ancient Greece,
• Volume 2. Harvard University Press. p. 224. ISBN 978-0-674-95473-1.
• Pomeroy, Sarah B. (2002).
•Spartan Women. Oxford University Press. ISBN 978-0-19-513067-6.
• McElroy, Wendy (2008).
• "Feminism and Women's Rights".
•The Encyclopedia of Libertarianism. pp. 173–176. doi:10.4135/9781412965811.n106. ISBN 978-1-4129-6580-4. LCCN 2008009151. OCLC 750831024.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Lockwood, Bert B. (ed.), Women's Rights: A "Human Rights Quarterly" Reader (Johns Hopkins University Press, 2006), ISBN 978-0-8018-8374-3.
- ↑ Kramer, Samuel Noah (1963), The Sumerians: Their History, Culture, and Character, Chicago, Illinois: University of Chicago Press, p. 78, ISBN 978-0-226-45238-8
- ↑ Joshua J. Mark (4 November 2016). "Women in Ancient Egypt". World History Encyclopedia. Retrieved 26 July 2017
- ↑ Majumdar, R.C.; Pusalker, A.D. (1951). "Chapter XX: Language and literature". In Majumdar, R.C.; Pusalker, A.D. (eds.). The history and culture of the Indian people, volume I, the Vedic age. Bombay: Bharatiya Vidya
- ↑ Blundell, Sue (1995). Women in ancient Greece, Volume 1995, Part 2. Harvard University Press. p. 114. ISBN 978-0-674-95473-1.
- ↑ Mitchell, James (1 November 2010). Killing Women – Gender, Sorcery, and Violence in Late Medieval Germany. GRIN Verlag. ISBN 9783640741830.
- ↑ Mitchell, James (1 November 2010). Killing Women – Gender, Sorcery, and Violence in Late Medieval Germany. GRIN Verlag. ISBN 9783640741830.
- ↑ Lafitau, Joseph François, cited by Campbell, Joseph in, Myth, religion, and mother-right: selected writings of JJ Bachofen. Manheim, R (trans.) Princeton, N.J. 1967 introduction xxxiii
- ↑ O'Leary, Eoin (1987). "The Irish National Teachers' Organisation and the Marriage Bar for Women National Teachers, 1933-1958". Saothar. 12: 47–52. JSTOR 23196053
- ↑ Rebecca Chan Chung, Deborah Chung and Cecilia Ng Wong, "Piloted to Serve
- ↑ Women's Suffrage". Scholastic. Retrieved 8 October 2015
- ↑ ko kuma wani mai iko da ita ,kamar yanda yazo cewa a kasar yamen,mace bazata iya fita waje ko yin tafiya ba tare da izinin mijinta ba,haka ma ya tabatar da cewa a wash kasashen mace bazata mallaki shaidar Baron kassa ba ba tare da za hanun mijinta ba The History of Passports in Australia". 14 June 2006. Archived from the original on 14 June 2006. Retrieved 17 June 2019
- ↑ 2019. Liu, Katherine A.; DiPietro Mager, Natalie A. (31 March 2016). "Women's involvement in clinical trials: historical perspective and future implications". Pharmacy Practice. 14 (1): 708.
- ↑ A/RES/48/104 – Declaration on the Elimination of Violence against Women – UN Documents: Gathering a body of global agreements". un-documents.net
- ↑ Amnesty International USA (2007). "Stop Violence Against Women: Reproductive rights". SVAW. Amnesty International USA. Archived from the original on 20 January 2008. Retrieved 8 December 2007
- ↑ Gordon (2002). The moral property of women: a history of birth control politics in America. University of Illinois Press. p. 297. ISBN 978-0-252-02764-2.
- ↑ Gordon (2002). The moral property of women: a history of birth control politics in America. University of Illinois Press. pp. 1–2. ISBN 978-0-252-02764-2.
- ↑ . United Nations. Archived from the original on 6 September 2015. Retrieved 18 July 2016.
- ↑ Freedman, Lynn P.; Isaacs, Stephen L. (1993). "Human Rights and Reproductive Choice". Studies in Family Planning. 24 (1): 18–30. doi:10.2307/2939211. JSTOR 2939211. PMID 8475521
- ↑ Deutsche Gesellschaft für Technische Zusammenarbeit (GTZ) (6 March 2015). "The Maputo Protocol of the African Union" (PDF). Archived from the original (PDF) on 15 April 2012. Retrieved 8 October 2015