Jump to content

Yancin yara

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
hoton yara manyan gobe

Yancin yara. Yancin yara na daya daga cikin hakokin al'umma da kuma Nada kyakyawar kulawa game da Kare hakkin yaran[1]. A shekarar 1989, wata ma'aikata ta fassara ma'anar yara a matsayin mutum Wanda yake kasa da shekarar 18,[2]yancin yara ya Nada da basu damar yin tarraya d aiyyayensu,abasu damar walwala da kuma Neman lafiya gami da yancin Neman lafiya da dai dukanon wani yancin na walwala domin samun sukuni Akan iyya fasara yancin yara a matsayin yancin da kebawa yara damar walwala da ,da kuma yancin da zai basu damar samun tsari saga tsana ,ko kyara daga sauran mutane,haka zalika akan iyya kiran yara da sunan kamar mattasa ,da dai sairansu hakin yara kuma yanda dama Wanda ya Nada da su kariya,Hakim samun lafiya da dai sauran su.

Akwai tarin tsari da kuma dokokin da Duke Kate hakokin yara Wanda suka Nada da basu tsauri da kuma mash sauki Wanda wanan yanda daya daga cikin abun da me nuni da mahinmancin yara ta fuskar kallonsu a matsayin yara many an gobe ,Wanda hakan yasa dole ne a tashi tsaye Dan basu kariy iron waccr ta dace

      Jeny kufar

Anma kamar yanda yazo a cikin wasu kalilan na dokoki yara basu da yancin Yankees hukunci akan karan kansu, sai dai alhakin hakan ya rattaya ne,ga masu kula dash ,iyye,ko malaman su da dai wasu jigon su[3]sai dai da yaw asuna kalon hakan shikan tirza wasu yaran had su samu da ayinsu nuna kin amincewa da wasu abubuwan, An fitar da tsaruka daban daban Wanda sunan hannu daga saka yara iron ayyukan da basu dace ba,da kuma tsana Wanda ta na kawo mash rashi smaun isashen ilimi da dai sauransu Sai dai wasu bincike sun bayana yara a matsayin Wanda ya kamata a kula da da ayinsu a cikin alumma,da kuma nuna ,a kuma kowa ne itin nau in shekararshu[4]

Mai girma Williams ,ya bayana Hakim uwaye akan ya yansu kamar haka ,basu kariya,kula dash da kuma basu kyakyawan ilimi,[5] a tsarin wayewa kowane taro yanda da Hakim samun wanan daga iyayensa A wata ma hangs ta league of nation sun bayana cewa Hakim yara ya Nada da taro mai jin yunwa abashi abinci,taro marar lafiya yasamu kyakyawar kulawa,sanan lokacin da taro ya Shiva miwuyacin hali,ayi kokarin rara shin sa[6] An damu kungiyoyi da damage dash bayana iron kulawar da ace yara sun samu daga wajen uwayensu mudamna uwaye mata Sanan Ankara da cewa Hakim kowa ne yaro ne samun kyayakwar kulawa ta hangar kareshi daga tsana ko kyara a kowa ne lokaci[7] Hakim da ya ke magana akan yancin yara ya rattabo hannu sosai.akan mahanga ta doka ,India ya bukaci yara su samun kulawa ta ko INA ,batare da nuns banbancin Hindi ba kala ,ba tare da kula da adfini ba ko kuma wata nakasa da Duke da itta,[8]

Rabe-Rabensa

[gyara sashe | gyara masomin]

Yara su na da ire-iren yancin guda biyu a karkashinnkungiyar kula da hakin Dan Adam ta duniya,sunan da hakin kamar yanda kowa take da shi ,sai dai kuma wasu hakokin akan jinkirta mash su kamar hakim yin aure,akan jinkirta ahar sai lokavi yayi,sanan kuma nuna da hakin na kula dash daga fukanin wata cutarwa,[9] sauran hakokin sun had a da basu dama da iko a wajen yin magana,da ta shafi yara da kuma yancin samrwa kan su lafiya da Kate Kansu daga keta hadi, da kuma hakin samun ilimi,[10] Wasu kuma sun kayyade hakin na fara zuwa gida uku, Wanda suka Nada da samarwa,lafiya, da kuma bada gudumawa

An nuna cewa yara Nada hakin samun kyakyawar rayuwa,samun ingantaciyar lafiya da kuma hakin ilimi, Wanda ya had a da samun makwanci mai kyau da sauran su

Yara su na da hakin da za abasu kariya daga mumunan al'amura kamar kariya daga cin zarafi da kuma con mutunci

Akan so a bawa yara Yancin sa hannu a ala amuran da suka shafi alumna da kuma cigabansu bakai daya

Kamar yanda aka hangs cewa bawa yara iron wanan yancin hakan kawo cigabansu ,sune. Suka Nada da •Yancin magana •Yancin Nada shawara• •Yamcin korewa daga tsoro •Yancin fadin da ayi

Banbancin Yancin babba da na Yara

[gyara sashe | gyara masomin]

Magi yawancin doka batabawa yara Yancin yin aure ba yancin sayen giya da kuma yancin yin saduwa ba,da kuma yancin yin zabe ko kuma yancin zaman Kansu, An samun dai daito akan Banbancin yancin yara da na many a India yancin yara yafi mauar da hamkali wutin gani yara sun samu kariya ta ko INA su kuma many a yakan yaki akan bawa kowa yancin yayi abundant yakeso.[11]

karfinIkon Iyaye

[gyara sashe | gyara masomin]

An bawa iyaye ikkonsosai akan yayansu ,Wanda ya had a da ikon tabatar da karesu daga tsangama basu Samar samun dukan cikin iko da zai hana su sakewa hakan yasa ake ganin dukanin wani iko na iyaye yan nuna tabacin yanda yara basu samu kulawa ta musaman [12] haka zalika Duke yan cikin bawa yara iko wajen rarabe Goyon bayansu akan rabuwar iyyaensu ko kuma akasin haka[13]

Iyakar adadin ikon iyaye

[gyara sashe | gyara masomin]

Babu India aka bawa iyye cikakiyar iko akan yayansu,an nuna adadin laifin da iyaye zasu iyayi akan ya yansu harma mash hanu da shuni akan hakin yara sun kawo dokar cewa addinin iyaye bazai zamo dalilin wajen cutar da yaran ba[14] Bayan dukanin wasu hakokin da ake ganin kamar yara su na samun karancin iko da shi Wanda ya hada da yancin wajen Kate hakin su jama a nagani cewa iyaye su kadamar da da ayinsu ta hangar da bazai cutar da da ayinsu yayansu ba

Yanda yake tafiya

[gyara sashe | gyara masomin]

A shekarar 1796 Thomas ya wallafa avikin rubutan sa na nuna cewa yancin yara yanada asali sosai Wanda had zuwa karni na 20 anta fafutuka wajen ganin cewa yancin yara yasamu karbuwa sosai da saosai,Wanda mutane da dama sunyi gwagwarmaya sosai domin yara su samu far in ciki kamarbyanda wani ya sadaukarwa da makarantar s domin samun yancin yara[15]

Kalubalanta

[gyara sashe | gyara masomin]

An samu sabani ta ganin cacaka wanan ra ayi India mash sukar abun suke ganin cewa bai kamata abar dukanin kowace ragama ta yara a hannun su ba ,wanan ya samu run a karni a 13,inda suka CE ikon yara ya zamon hannun iyayen su sun kuma kara da cewa ikon iyaye ne su kula da tatalin arzikinsu domin samun cikaken dai daito[16]

Kawace kasa suna da tsarin da ke magana akan yancin yara,Wanda anyi bincike akan korafe korafe na kowace kasa akan yara,Daga baya kuma har aka kadamar da tsarin basu damar aiki da wasu ma aikataaikata

Dokar Amurika

[gyara sashe | gyara masomin]

Kasar amurika,ta bayana dokar an ma kuma dokar bats zama sahihiya ba acikin kundin mulkin su,yara suna samun dukanin wata kulawa da ta kamata,kamar yanda kundin tsarin kasar ya tanada

  • Child Poverty Action Group
  • Children Youth and Environments Journal
  • Children's rights education
  • Defence for Children International
  • European Convention on Human Rights
  • FGM, Forced circumcision, and Ethics of circumcision
  • International Children's Peace Prize
  • Inter-Agency Guiding Principles on Unaccompanied and Separated Children
  • Forced conversion of minority girls in Pakistan
  • National Action Plan for Children
  • Parental rights movement
  • Parents' rights movement
  • Red Hand Day
  • Save the Children
  • Think of the children
  • UNICEF
  • Voting Rights of Children
  • World's Children's Prize for the Rights of the Child
  1. Children's Rights" Archived 2008-09-21 at the Wayback Machine, Amnesty International. Retrieved 2/23/08
  2. Convention on the Rights of the Child, G.A. res. 44/25, annex, 44 U.N. GAOR Supp. (No. 49) at 167, U.N. Doc. A/44/49 (1989), entered into force Sept. 2
  3. Lansdown, G. "Children's welfare and children's rights," in Hendrick, H. (2005) Child Welfare And Social Policy: An Essential Reader. The Policy Press. p. 117
  4. Lansdown, G. (1994). "Children's rights," in B. Mayall (ed.) Children's childhood: Observed and experienced. London: The Falmer Press
  5. Blackstone's Commentaries on the Laws of England, Book One, Chapter Sixteen. (1765-1769).
  6. Blackstone's Commentaries on the Laws of England, Book One, Chapter Sixteen. (1765-1769). Geneva Declaration of the Rights of the Child of 1924, adopted Sept. 26, 1924, League of Nations O.J. Spec. Supp. 21, at 43 (1924).
  7. 2015. Declaration of the Rights of the Child, G.A. res. 1386 (XIV), 14 U.N. GAOR Supp. (No. 16) at 19, U.N. Doc. A/4354 (1959)
  8. Ahearn, D., Holzer, B. with Andrews, L. (2000, 2007) Children's Rights Law: A Career Guide. Harvard Law School. Retrieved 18 October 2015.
  9. UNICEF, Convention on the Rights of the Child Archived 2019-03-06 at the Wayback Machine, 29 November 2005
  10. Convention on the Rights of the Child, G.A. res. 44/25, annex, 44 U.N. GAOR Supp. (No. 49) at 167, U.N. Doc. A/44/49 (1989), entered into force Sept. 2
  11. Children's Rights", Stanford Encyclopedia of Philosophy. Retrieved 2/23/08
  12. Brownlie, J. and Anderson, S. (2006) "'Beyond Anti-Smacking': Rethinking parent–child relations," Childhood. 13(4) p 479-498
  13. Brownlie, J. and Anderson, S. (2006) "'Beyond Anti-Smacking': Rethinking parent–child relations," Childhood. 13(4) p 479-498
  14. B. (R.) v. Children's Aid Society of Metropolitan Toronto. [1995] 1 S.C.R
  15. Newman, Michael (2015) Children's Rights in our Schools – the movement to liberate the child, an introduction to the New Ideals in Education Conferences 1914-1937
  16. Mason, M.A. (2005) "The U.S. and the international children's rights crusade: leader or laggard?" Journal of Social History