Jump to content

Yancin yin magana

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
hoto a jamiar queen mary don nuna sha awarsu wajen kare hakin dan adam
Hoton dalibai a Aviv university suna zanga zanga lumana suna neman abasu yanci na magna

Yancin yin magana, Wani tsari ne, wanda yake bawa mutum ko kuma al'umma damar tofa albarkacin bakin su, Wanda ya danganci al'amura na ra'ayi, da kuma shawarwari batare da tsoro ko fargaba hanawa da shari'ance.

Hakin bayar da yanci wa dan adam ya jinjinawa hukumar kare hakin dan adam inda ta kadamar dasu ga jama a daga kasar amirika,wanda kowace kasa ta tanadi kudin kare dan adam kalar nata

Wanda ya hada DA yin magana batare DA shaky ba DA dai sauransu,kuma Ana anfani dasu awaken tatauna matsalolin siyasa. Bugu da Kari a mahanga ta hamkali ,yancin yin magana ya kunshi roko,shawara,samarwa da kuma yada manufofi a kafafen yada labarai. Mukala ta 19 UDHR, ta shaida cewa,kowane Dan Adam shina yancin fadar ra ayinshi batare DA an hanashi ba,sannan kowane Dan Adam yana DA daman fadin magana,,wannan,ra ayi shine ya had a da rayon ,roko,nema,DA kuma wanzatarwa DA kuma yada muhiman bayanai batare DA duba DA KO a magance,KO kuma a rubuce ta kafafen yada labarai .a sabon kundin na 19 ya kara wallafa cewa a ICCPR ta kadamar DA cewa wannan dokar cewa wannan yancin yana dauke DA ,ayyuka DA dama DA kuma hakoki wanda anti sune anma kuma suna DA iyakarsu,"hakan idan yazama dole" Domain samun tsaro game DA tsaron kasa,KO kuma kare lafiya,KO kuma tarbiyar mutane DA kuma wash al'amuran DA suka shafi cutar DA ala' uma Hakin yin magana baza a kalleshi ba amatsayin wani jiko na maganganun batanci KO kuma con zarafi,sabida yake an kayaddw was kowa iyaka awurin yin magana. Ba a yarda mutum ,ya ringa wallafa manhaja Mai n Bayana tsiraici,magaganun batanci,surukan kasuwanci,KO fallasa sirrin ma aikatan tsaro,KO kuma bankado DA sirrin wani batare DA izininshi ba,DA dai dauransu,adalci DA aka gudanar akan wannan hukuncin, tsaruka domain curwa,wanda rokon yin hakan ya samu ne daga ,john stuurt will a wajen taron yanci,"yace hanya mafi sauki samu wajen gudanar DA mulkin ga al'umma shine bada dama wajen yin magana ba tare DA an cutar dashiba. Domain ita manufa ta dokar ba "yancin batanci"Ana anfani DA eta wajen kayyade maganganun batanci,DA kuma tura jama a wajen goya bash Samar bijirewa gwamnati ,wanda suka hakan anti fokar me Dan gujewa faruwarshi.Wanda bayan samuwar yanar gizo,DA kafafen yada labarai DA damar dokar kayyade magana tayi wuya, kamar abunda ya faru a 'golden shield project'wanda aka kadamar daga kasar sin(China), akan cewa baza a damu da dukanin wasu bayanai daga kashashen ketare saboda Samar DA tsaro. Kungiyar kare hakin al'umma masu duba DA alamuran dubawa,sun alkalantar DA yanci. Fadan ra ayi,ta auna fahimtar ta wajen Samar DA tsaro dkmin kaucewa fallasar sirri na tsaro daga kowace kasa,daga ma aikatan sirri mask basira.

Tarihin samuwar sa

[gyara sashe | gyara masomin]

Ra ayi na maga DA kuma fadin ra ayi yasamo asali ne lokaci mai tsayi wanda ya Kara bankado DA manufofin irin na kungiyar masu kare hakin Dan Adam ta hangar bin salo na zamani ,yazo a magana cewa acen lokacin mutanen baya,lokacin adomokuradiya ta mutanen da ,cewa yancin yin magana yasamo asali tin karni na 5 da kuma farkon karni na 6, BC.

Yancin na magana ya samu daga wurin Milton erasmus da milton[1],ayyunkurin su na kawo hakin sun CE wannan zaizamo Lamar karai,ko karamawa ga mutanen da suka shude a shekarar 1590,an kuma amince da shi a wurin zanga -zangar da ta gudanu a shekarar 1620. Data daga cikin yancin yin magana da aka yayi suna a duniya ,Wanda ya fito daga kadar sweeden a shekarar 1766,(swedish freedom of the press act),Wanda ya samu saboda yawancin yan kungiyar yakibda Neman yanci,da kuma wani mai fada aji ostrobothnian anders chydenious,a wani rubutubta wallafas a shekarar 1776, ya rubuta Lamar haka

 Babu wata hujja da za a bukata ,kafin mutum yasamu yancin yin rubutu a shafuka daban daban Wanda hakan yana zama jiko ilimitar wa na kowace kasa a kasashen da suke da yanci batare da shi ba ,ilimin sharia zasuyi karanci sanan kuma masu Samar da adalci suma baza asamu wata hanya da za a rinka lura da alamuransu sanan kuma masu ilimin wajen iyakar su da kuma ikon su akan gwamnatida kuma aikin da ya ratayaba wuyansu, 

Ilimi da tarbiya zasu raunata sanan Sanin salo da kuma iya makana zasu salanta Wanda hakan zai kai kololuwar samaniya wajen gurbata yancin yin magana Haka zalika kasar faransa ta gadamar da yancin na samu lasisi na zama Dan kasa,bayan wani juyin juyahali da aka gudanar a kasar, a shekarar 1789,a cikin jin sauki sun tabatar da Hakim yin magana a matsayin abun da baza a iyabyiwa gyaraba,sun rungumi yancinbyin magana a matsayi wash sufofin na data daga cikin tsare-tsare da kuma dokiki na kasar amurika[2] Acikin mukala ta 19 kundin tsari kungiyar yaki da yancin ta duniya ta wallafa cewa Kowa ne Dan Adam yanada yancin da zai fadi ra'ayinshi da kuma abundant yake ganinshine dai dai,wanan yancin sun had a da: Yancin na tsayawa akan akida ka,yancin da zaka Samar kuma a Samar kuma Baja ikon samun batutuwa da dama batare da samun tsaiko baa kuma ko wane iron gidan radio,ko kafafen yada labarai

Dangantakar sa Da Wasu

[gyara sashe | gyara masomin]

Yancin yin magana yana da danganta sosai da sauran ,yanci da muke dasu ,said dai yakan samu tsaiko ko jijiyuwar ra'ayida sauran[3] said dai kuma yanci yin magana suna kamancece niya da yancin ake bawa daliban shara'a ,a takaice yancin yin magana,bai hana mutum samun shiri ba, ko kuma ya bawa mutum yancin yin maganganun na bataci ga shuwagabani da ma al'uma baki daya

Yancin yin magana a mahanga ta batanci

[gyara sashe | gyara masomin]

Yancin yin magana da damage wash naganin kamar baida anfani[4] Wanda hakan yana bawa yan kasa Samar fading albarkacin bakin su akan gwamnati batare da ikon hukuntasu ba,Anma hakan kuma bawanda zai iya taimakawa wurin wallafa ,wannan da ayin na al'uma kobtaimaka masu wurin Isar da sako

Duke ansamar da yancin yin magana, hakan bai bada Samar karya kaidojin yin magana kowace iri, kamar yanda ya sabawa wasu ire-iren yancuna da Mike dash ,kamar anfani da shi wajen yadda hoton batsa,ko maganganun batanci da dai sauransu

Abubuwan da ake gani matsayin bore

[gyara sashe | gyara masomin]

Wash ra ayuka da ake gani kamar na rashin yadda da suka akan hyancin yin magana sun hada da, kamar mutum yayi ihun gobara da wasa da dai sauaransu A shekara 1985, an kadamar da wani tsarin na sukar magana,wanda ake gani cewa bazaima dole ba mutum ya yards da kowane irin tsaari ,na magana da akazo da shi,dole ya kasance akan iya sukar wanan magana,wash kuma suke ganin ya kamata ace ana hukunta mutanen kan sukar da zama iya kawo wa wani baccin rai[5] A kasar amurika anti wani fasin baki game da yin magana koda a cikin fushi daanufa daban daban Tabas an yanke shawar bayar da zama da mutum yayi magana yanda yake so sai dai fa ankayade kyya adadin iyakar da mutum zai tsaya ta fan in iya Hulda da magana

Lokaci, Wuri,da kuma yanyi

[gyara sashe | gyara masomin]

Lokaci, wuri da yayi hakan bawa mutum damar yin magana,sai dai akwai wuraren da ba a yards mutum yaje ya yi taro da zai takurwa mutane kamar gidan gwamnati na ayarda mutum.yaje yayi taron da zai haddasa kara ko wani Abu ba. A amurika ba a yards da zanga zanga ba domin suna hadasa yanyi marar dadi avikin al'umma dalilin da yasa doka ta hana duk wani Dan kasa mai yinkurin kawo cikas ko tarzoma[6]

Yanar gizo da kuma bayanai ga al'umma

[gyara sashe | gyara masomin]

Jo glanbal,ya bayan hada yanar gizo ta zama wani tsatso na samun yancin yin magana ga dukanin yan kasa,samun wannan damar yabawa wani kamfani dama ta hanyar wannan yancin suka fara wasa finafinan batsa a shekara 1997,wanda ganin hakan yasa kasar yayi kokari. Canza kundin tsarin ta wani gani in da suka CE[7] Yanar gizo ta bada dama. Sosai wajen samun yan tuwa wurinyin magana,wanda hakan zai iya kawo cikas ga ita kanta yanar gizon,don't haka WSU suke gani wasu bata bari suna anfani da wannan kafar wajen yara badalar su wace tana lalata tarbuyar yara kanana,saboda haka ake ganin gwamnati ta kirkiri wata hanyar da zama kafa doka kan yanda fina finan batsa da kuma kare yara da anfani dasu A mahanga ta wasu.mutanen da ake saurarar suna cikin yanayi na rudani,har ake ganin duk wani bayani da bai shafi tatalin arziki ba asaka dokar kare bayan an sirri daban daban[8] ===Yancin bayanai

  1. van Mill, David (1 January 2016). "Freedom of Speech". In Zalta, Edward N. (ed.). The Stanford Encyclopedia of Philosophy (Fall 2016 ed.). Archived from the original on 18 March 2019. Retrieved 12 October
  2. Freedom of Speech". HISTORY. Archived from the original on 9 March 2020. Retrieved 23 February 2020.
  3. Andrew Puddephatt, Freedom of Expression, The essentials of Human Rights, Hodder Arnold, 2005, p. 128
  4. Nossel, Suzanne (28 July 2020). Dare to Speak: Defending Free Speech for All. HarperCollins. p. 10. ISBN 978-0-06-296606-3. Archived from the original on 15 February 2022. Retrieved 8 March 2021.
  5. Mill, John Stuart (1859). "Introductory". On Liberty (4th ed.). London: Longman, Roberts & Green (published 1869). para. 5. Archived from the original on 14 November 2019. Retrieved 8 September 2016. Society can and does execute its own mandates ... it practises a social tyranny more formidable than many kinds of political oppression, since, though not usually upheld by such extreme penalties, it leaves fewer means of escape, penetrating much more deeply into the details of life, and enslaving the soul itself. Protection, therefore, against the tyranny of the magistrate
  6. Emanuel, Steven L. (25 March 2020). Emanuel Crunchtime for Constitutional Law. Wolters Kluwer Law & Business. pp. 153–154. ISBN 978-1-5438-0727-1. Archived from the original on 15 February 2022. Retrieved 18 September 2021
  7. Rowland, Diane (2005). Information Technology Law. Routledge-Cavendish. pp. 463–65. ISBN 978-1859417560.
  8. Guibault, Lucy; Hugenholtz, Bernt (2006). The future of the public domain: identifying the commons in information law. Kluwer Law International. p. 1. ISBN 9789041124357. Archived from the original on 15 February 2022. Retrieved 25 November 2018.