Yanda Ake so Kabi Duniya
Appearance
![](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/e/e0/Icono_aviso_borrar.png/80px-Icono_aviso_borrar.png)
🍂Allah Sarki Bawa!..
🍂"Duk wanda ya bai wa duniya kansa, to ita ba zata bashi komai ba sai dan fadin kasar da za a binne shi a cikin ta mai suna kabari...
🍂Amma wanda ya bai wa Allah kansa, da sannu zai bashi guri mai fadin sammai bakwai da kassai bakwai mai suna Aljanna"!
Imamush-sha'arawiy (رحمه الله)
بل تؤثرون الحياة الدنيا والآخرة خير وأبقى..