Jump to content

Yanda ake yin kilishi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
kilishi
kilishi

Kilishi ana yin shi ne da naman shanu, rago, akuya ko rakumi

Abubuwan da ake bukata

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Nama
  • Kayan dandano
    • Gishiri
    • Yaji
    • Citta da kanumfari
    • Albasa
  • Soyayyar gyaɗa

Yadda ake haɗawa

[gyara sashe | gyara masomin]

Zamu fere naman mu yayi felan felan sai mu shanya shi ya bushe sosai busa wani abu mai fadi yana iya daukar kwana 5 ko 7

bayan ya bushe sai mu dauko kayan hadi mu daka su mu kwaba da ruwa yadda zaiyi kwabri bada ruwa sosai ba sai mu dauko busashen naman nan mu shafa mashi hadin da muka kwaba ko ina ya game sai mu dauko shi a gasa shi da wuta, garwashi ko oven[1]