Yangon

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Yangon
Yangoon-south.jpg
birni
farawa1028 Gyara
sunan hukumaရန်ကုန် Gyara
ƙasaMyanmar Gyara
babban birninYangon Region, British rule in Burma Gyara
located in the administrative territorial entityYangon Region Gyara
coordinate location16°48′0″N 96°9′0″E Gyara
located in time zoneUTC+06:30 Gyara
official websitehttp://www.ycdc.gov.mm/ Gyara
local dialing code01 Gyara
Dewey Decimal Classification Gyara

Yangon (lafazi : /yangun/) birni ne, da ke a ƙasar Myanmar. Ita ce babban birnin tattalin arzikin kasar Myanmar. Yangon tana da yawan jama'a 7,360,703, bisa ga jimillar 2014. An gina birnin Yangon a karni sha ɗaya bayan shaifuwan annabi Issa.