Yankin Kula da Ruwa na Upper Vaal

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yankin Kula da Ruwa na Upper Vaal
Bayanai
Ƙasa Afirka ta kudu

Upper Vaal WMA, ko Upper Vaal Water Area (coded: 8), yanki ne na Gudanar da Ruwa wanda ya haɗa da manyan koguna masu kai komo: kamar Kogin Wilge, Kogin Liebenbergsvlei, Kogin Mooi da Kogin Vaal, kuma yana rufe madatsun ruwa masu kai komo:

Iyakoki[gyara sashe | gyara masomin]

Yankunan magudanan ruwa na uku C11 zuwa C13, C21 zuwa C23, da C81 zuwa C83.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]