Yankin Lango
Appearance
Yankin Lango | ||||
---|---|---|---|---|
Sub-regions of Uganda (en) | ||||
Bayanai | ||||
Ƙasa | Uganda | |||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Uganda | |||
Region of Uganda (en) | Northern Region (en) |
Yankin Lango yanki ne na kasar Uganda mai faɗin kilomita 15,570.7 wanda ta kunshi gundumomin:
- Alebtong
- Amolatar
- Apac
- Dokolo
- Kole
- Lira
- Oyam
- Otuke
- Kwaniya
Ya ƙunshi yankin da aka fi sani da Lango har zuwa 1974, lokacin da aka raba shi zuwa gundumomin Apac da Lira, daga baya zuwa wasu gundumomi da yawa. Yankin yanki ne musamman na kabilar Lango.[1]
A ƙidayar ƙasa ta 2002, tana da yawan jama'a kusan miliyan 1.5. Ya zuwa watan Yuli na shekarar 2018, an kiyasta yawanta ya kai miliyan 2.3, kusan kashi 5.75% na al'ummar Uganda miliyan 40 da aka kiyasta a lokacin.[2]