Jump to content

Yankin cryptocurrency

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yankin cryptocurrency
economic bubble (en) Fassara da technology risk (en) Fassara
Bayanai
Fuskar Cryptocurrency
Ƙasa internationality (en) Fassara
Farashin Bitcoin na yau da kullun
Farashin Ethereum n yau da kullunm

Cryptocurrency wata sabuwar hanya ce data agabnci tashi da saukar farashin kadarorin kasuwan intanet da ake kira da cryptocurrency da haɓakar ƙimar su. Tarihin cryptocurrency an yi masa alama da yawa. [1]

Wasu masana tattalin arziki da manyan masu saka hannun jari sun bayyana ra'ayin su cewa duk kasuwar cryptocurrency ta ƙunshi hasashe na canjawar kasuwa. Masu bin wannan ra'ayi sun haɗa da membobi na hukumar Berkshire Hathaway irin su Warren Buffett da dama da dama na lambar yabo ta Nobel Memorial Prize a Kimiyyar Tattalin Arziki, masu banki na tsakiya, da masu saka hannun jari.

  1. Morris, David Z. (2 January 2021). "A brief history of Bitcoin bubbles". Fortune. Retrieved 23 May 2022.