Yaren Bena (Adamawa)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

 

Bena (Bəna, a.k.a. Binna, Buna, Ebina, Ebuna, Gbinna, "Lala", Purra, Yangeru, Yongor, Yungur) yaren yan adamawa ne

Bena-Yungur yana da tsarin sauti 3. [1] Al'ummar Yungur sun fi yawa a Song, karamar hukumar jihar Adamawa, wanda ke da kashi 75% na yawan al'ummar yankin.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Template:Adamawa languages