Yaren Deni

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

 

Yaren Deni
'Yan asalin magana
740 (2006)
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 dny
Glottolog deni1241[1]

Deni (kuma Dení, Dani) yare ne na Arawan da ake magana a ƙasar Brazil . Deni yayi kama da sauran harsunan dangin yaren Arawan, amma musamman yayi kama da yaren Jamamadi.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren Deni". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.

Haɗin waje[gyara sashe | gyara masomin]

Template:Languages of Brazil