Jump to content

Yaren Sko

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Yaren Sko ko kuma yarukan Skou dangin ƙananan yarukan wanda bai wuce adadin mutane 7000 suke magana dashi ba a yakin a Vanimo coast na Sandaun Province wanda yake a yankin Papua New Guinea.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.