Jump to content

Yaren Terei

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Terei ko Buin, wanda kuma aka sani da Telei, Rugara, shine yaren Papuan mafi yawan jama'a da ake magana da shi a gabashin New Guinea. Akwai kusan masu magana 27,000 a gundumar Buin na lardin Bougainville, Papua New Guinea.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]