Jump to content

Yarjejeniyar ƙasa da ƙasa kan Haƙƙin kula da Tattalin Arzikin Jama'a da Al'adun su

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yarjejeniyar ƙasa da ƙasa kan Haƙƙin kula da Tattalin Arzikin Jama'a da Al'adun su
multilateral treaty (en) Fassara
Bayanai
Bangare na United Nations General Assembly Resolution 63/117 (en) Fassara
Farawa 10 Disamba 2008
Laƙabi Optional Protocol to the International Covenant on Economic, Social and Cultural Rights
Full work available at URL (en) Fassara ohchr.org… da un.org…
Depositary (en) Fassara United Nations Secretary-General (en) Fassara
Supplement to (en) Fassara International Covenant on Economic, Social and Cultural Rights (en) Fassara
Wuri
Map
 40°42′N 74°00′W / 40.7°N 74°W / 40.7; -74

Yarjejeniyar Zaɓuɓɓuka zuwa Yarjejeniyar Ƙasa ta Duniya kan Haƙƙin kula da Tattalin Arziki, zamantakewa da al'adun Jama'a yarjejeniya ce ta ƙasa da ƙasa da ke kafa ƙararraki da hanyoyin bincike don Yarjejeniyar ƙasa da ƙasa kan Haƙƙin Tattalin Arzikin Jama'a da Al'adu su .An kafa ta a ƙarƙashin Majalisar Dinkin Duniya kuma ta amince da ita a ranar 10 ga Disamba shekarar 2008, kuma an buɗe ta don sanya hannu a ranar 24 ga Satumba 2009. Tun daga watan Oktoba na shekarar 2018, bayan da aka fara sanya hannu a yarjejeniyar kawo yanzu akwai sa hannun yarjejeniya kusan 45 da jam'iyyun ƙasashe 24. Ta fara aiki a ranar 5 ga Mayu, shekarar 2013. [1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. OP-ICESCR, Article 18.