Yaroslavl
Appearance
Yaroslavl | |||||
---|---|---|---|---|---|
Ярославль (ru) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Rasha | ||||
Oblast of Russia (en) | Yaroslavl Oblast (en) | ||||
Babban birnin |
Yaroslavl Oblast (en) (1936–)
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 570,824 (2023) | ||||
• Yawan mutane | 2,773.68 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 205.8 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Volga (en) da Kotorosl (en) | ||||
Altitude (en) | 100 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1010 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna | Vladimir Sleptsov (en) (3 ga Janairu, 2017) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 150000–150066 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+03:00 (en)
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 4852 | ||||
OKTMO ID (en) | 78701000001 | ||||
OKATO ID (en) | 78401000000 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | city-yaroslavl.ru | ||||
Yaroslavl birni ne na ƙasar Rasha a kan Kogin Volga . An kafa shi a shekarar 1010. Yana ɗayan manyan biranen Rasha. Cibiyar garin ita ce Wurin Tarihi na Duniya . Yana ɗaya daga cikin biranen Zoben Zinare, ƙungiyar manyan biranen tarihi arewa maso gabashin Moscow.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Zubar dusar ƙanƙara a karshen watan Afrilu
-
The Strelka
-
Birnin
-
Bakin gaɓar kogi
-
Bakin Teku
-
Wani masallaci a Yaroslavl
-
Tashar jirgin kasa, Yarosla l, hoton da aka yi a shekarar 1914
-
Kotorosl, Yaroslavl
-
Cocin Elijah ta Yaroslavl
-
Yaroslavl
-
Yaroslavl trolleybus
-
Yaroslavl Kolos Hotel
-
Yaroslavl Cathedral