Jump to content

Yis

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Yis Wasu abubuwa ne da ake kira Eukaryotic. Yan kananan halittu ne masu sel guda daya. Halittar yis halitta ce wadda take cikin jerin rukunin kungiyar Fungus. Yis na farkovan kirkiro shi ne shekaru Miliyoyi da suka gabata. Yis kala kala ne inda aka gano kusan kala 1500 a yanzu haka.[1][2][3]. An kididde cewa kaso daya ne aka gano daga cikin masarautar Fungus.[4]

Wasu daga cikin iri na yis suna da wata hanyata samun sel guda biyu