Yolande Amana Guigolo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Yolande Amana Guigolo (an haife ta a ranar 15 ga watan Satumba, 1997) 'yar wasan ƙwallon raga ce 'yar ƙasar Kamaru. Ta kasance memba a kungiyar kwallon raga ta mata ta Kamaru a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2016. [1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Yolande Juliana Amana Guigolo". Rio 2016. Archived from the original on August 6, 2016. Retrieved September 10, 2016.