Jump to content

Yosra Dhieb

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yosra Dhieb
Rayuwa
Haihuwa 31 ga Augusta, 1995 (29 shekaru)
ƙasa Tunisiya
Sana'a
Sana'a weightlifter (en) Fassara

Yosra Dhieb (an haife ta ranar 31 ga watan Agustan 1995) ƴar ƙasar Tunisiya ce mai ɗaukar nauyi wanda ke fafatawa a rukunin +75 kg. Ta lashe gasar cin kofin Afirka a shekarar 2013 kuma ta zama na uku a gasar Afirka ta shekarar 2015 sannan ta huɗu a gasar Olympics ta shekarar 2016. [1] [2]

  1. Yosra Dhieb Archived 6 August 2016 at the Wayback Machine. rio2016.com
  2. Yosra Dhieb Archived 19 September 2016 at the Wayback Machine. nbcolympics.com