Yuli

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Yuli shine wata na bakwai a cikin jerin watannin bature na kilgar Girigori. Yana yin kwanaki 31 sannan daga shi sai watan Ogusta.