Jump to content

Yusuf Bhamjee

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yusuf Bhamjee
Rayuwa
Haihuwa 10 ga Janairu, 1950 (74 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Yusuf Yusuf Suleman Bhamjee (an haife shi ranar 10 ga watan Junairu, 1950) ɗan siyasan Afirka ta Kudu ne, malami, kuma tsohon ɗan gwagwarmayar yaƙi da wariyar launin fata . Ya kasance Magajin Garin UMgungundlovu a cikin KwaZulu-Natal daga shekaran 2008 zuwa shekaran 2016. Kafin haka dai ya wakilci jam'iyyar (ANC)a majalisar dokokin jihar KwaZulu-Natal da majalisar dokokin kasar tsakanin shekaran 1994 zuwa shekaran 2008.[1]

  1. "Yusuf Bhamjee: An icon in the sports struggle". Capital Newspapers. 23 June 2016. Retrieved 12 June 2023.