Jump to content

Zaben majalisar dattawan Najeriya a 2003 a jihar Zamfara.

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

A ranar 12 ga watan Afrilu, shekara ta 2003 ne aka gudanar da zaben ‘yan majalisar dattawan Najeriya na shekarar 2003 a jihar Zamfara, domin zaben ‘yan majalisar dattawan Najeriya da za su wakilci jihar Zamfara. Lawali Shuaibu mai wakiltar Zamfara ta Arewa, Saidu Dansadan mai wakiltar Zamfara ta tsakiya da Yushau Anka mai wakiltar Zamfara ta Yamma duk sun yi nasara a jam'iyyar All Nigeria Peoples Party.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]