Zainab Booth
Appearance
![]() |
---|
![]() |
![]() ![]() |
Zainab booth tana da mahaifiya Bafulatana kuma mahaifinta dan asalin Scotland kuma mahaifiya ce ga ’yar fim Maryam Booth. Da Ramadan Booth.
Zainab dai tsohuwar yar Hausa film ce wecce ke fitowa a rawar iyaye mata.