Zakaria Ben Mustapha
Appearance
![]() | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||||
2 Oktoba 1987 - 12 ga Afirilu, 1988 ← Abdelaziz Ben Dhia (en) ![]() ![]()
12 Mayu 1986 - 29 Satumba 1987 ← Bechir Ben Slama (en) ![]() ![]()
1980 - 13 Mayu 1986 ← Salah Aouidj (en) ![]() ![]() | |||||||
Rayuwa | |||||||
Haihuwa | 7 ga Yuli, 1925 | ||||||
ƙasa |
French protectorate of Tunisia (en) ![]() Tunisiya | ||||||
Mutuwa | 4 ga Yuni, 2019 | ||||||
Karatu | |||||||
Makaranta |
Damascus University (en) ![]() Aix-Marseille University (en) ![]() ![]() ![]() | ||||||
Harsuna |
Larabci Faransanci | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||
Imani | |||||||
Jam'iyar siyasa |
Socialist Destourian Party (en) ![]() Constitutional Democratic Rally (en) ![]() |


Zakaria Ben Mustapha (7 ga watan Yulin a shekarar,ta 1925 - 4 ga watan Yuni, 2019) ɗan siyasan Tunusiya ne. Ya yi aiki a matsayin Ministan Al'adu daga 1987 zuwa 1988 da Magajin Garin Tunis daga shekara ta 1980 har zuwa 1986.
Mutuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Mustapha ya mutu a ranar 4 ga watan Yunin shekarata ta 2019, yana da shekara 94.