Jump to content

Zara Dampney

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Zara Dampney (an haife ta a ranar 10 ga watan Yuni shekarata alif 1986) 'yar wasan volleyball ce ta rairayin bakin teku ta Burtaniya, kuma tsohuwar 'yar wasan kwallon volleyball ta cikin gida. An zabe ta a matsayin daya daga cikin 'yan wasa biyu don daukar matsayin cancantar kasar gida a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2012, tare da abokin aiki Shauna Mullin .