Jump to content

Zaurance

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Gabatarwan

hausawa sunada al adu daban daban haka shima zauranc e yana daya daga ciki akan iya ce mashi wani salo ne na magana

zaurance y kasan ce wata hanya ce da hausawa ke anfani da ita wajen murda harshe ta hanyar anfani da wasu kalmomi wajen isar da sauko ainahin zaurance hausa akeyi acikin sallo na kwarewa da juya harshe ta hanyar saka wasu kalmomi tsakanin jimloli wanda bahaushe ne kadai kan iya fahimtar abun da ake nufi