Jump to content

Zaza Rising (fim)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Zaza Rising (fim)
Asali
Characteristics
External links

Zaza Rising gajeren fim ne na Ruwanda na shekarar 2017 wanda Lena Strothe ta shirya.[1][2]

Takaitaccen bayani

[gyara sashe | gyara masomin]

Christine Nyirahabimana, ta fara wani ƙaramin gidan burodi a ƙauyen Rwanda kuma ta ɗauki 10 masu cutar kanjamau, da mata masu aure a matsayin ma'aikatanta. Ta ba da ƙwarin gwiwa a matsayin misali na yadda mutum ɗaya zai iya kawar da talauci duk da rashin daidaito.

  1. "Zaza Rising - Women's Voices Now". www.womensvoicesnow.org (in Turanci). Retrieved 2022-08-06.
  2. "Dances With Films - Zaza Rising". We are moving stories (in Turanci). Retrieved 2022-08-06.
  3. "Virginia Film Festival". Virginia Film Festival (in Turanci). 2018-10-01. Retrieved 2022-08-06.
  4. indie. "Sydney Indie Film Festival 2018 – Short Films Official Selections » Sydney Indie Film Festival" (in Turanci). Retrieved 2022-08-06.[permanent dead link]
  5. "African Diaspora Film Festival". zero.eu (in Turanci). Retrieved 2022-08-06.