Zirga-Zirga

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Zirga-Zirga na nufin sufuri na mutane da kaya daga wani wuri (gari ko qasa) zuwa wani wurin na daban wanda a turance akafi sanida suna [[transportation]]. Hanyoyin Zirga-Zirga sun kasu daban daban, se dai wanda akafi sani ko amfani dasu guda hudune (4), sune ta-ruwa (water transport), ta-iska (air transport), ta-titi ko kasa wacce akafi sanida (road transport), se kuma titin-jirgin kasa (rail transport). Sannan kuma akwai wata hanya wacce akafi sanida pipeline transport.

Zirga-Zirga (Sufuri) ta-Ruwa[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]