Zobo
Zobo | |
---|---|
![]() | |
Scientific classification | |
Kingdom | Plantae |
Order | Malvales (en) ![]() |
Dangi | Malvaceae (en) ![]() |
Tribe | Hibisceae (en) ![]() |
Genus | Hibiscus (en) ![]() |
jinsi | Hibiscus sabdariffa Linnaeus, 1753
|
Zobo Roselle (zobarodo) (Hibiscus sabdariffa) yana rukunin kayan marmari ne, wanda ake shukashi domin amfanin yau da kullum .[1] Ana amfani da zobo ta hanyoyi da dama kamar yin kayan sanyi nasha, miyan taushe, fate, danbu, da sauransu dai.
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ Blench, Roger (2007). Hausa names for trees and plants. Cambridge: Kay Williamson Educational Foundation.