Zubaida Muhammad

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Zubaida Muhammad jaruma ce a masana antar fim ta Hausa wato Kannywood ta Yi fina finai da dama a masana antar, zubby Bata Dade da zuwa masana antar natafi shekaru bakwai ba da zuwa. Ta ɗaukaka sannna Kuma na santa [1]a idon duniya.[2]

Takaitaccen Tarihin Ta[gyara sashe | gyara masomin]

Cikakken sunan ta shine zubaida Muhammad haifaffiyar jihar Maiduguri ce wato borno. Jaruma ce a masana antar wacce Bata jima da yawa ba Amma ta ɗaukaka an Santa a idon duniya.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-31. Retrieved 2023-07-31.
  2. https://www.bbc.com/hausa/articles/ckdkejxjlylo