Zuwan Turawa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Gabatarwa[gyara sashe | gyara masomin]

Zuwan turawa a kasar hausa ya faru ne a lokaci Mai tsawo da shude a baya a lokacin da ake yin mulkin mallaka kuma hakan ta wani fannin ya Samar da alfanu da kuma rashinsa.[1]

Alfanun Turawa[gyara sashe | gyara masomin]

•Ilimin Zamani

•Hanyoyin Sadarwa Da sauransu[2]

Tasgaron Turawa[gyara sashe | gyara masomin]

•Addini •Mulkin Mallaka Da dai sauransu[3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-02-03. Retrieved 2023-04-03.
  2. https://www.bbc.com/hausa/news/2010/09/100914_preindepence_nigeria50
  3. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-02-01. Retrieved 2023-04-03.