Jump to content

Ángel Correa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
angel correa yana goyon bayan kungiyaa
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Dan kwallo angel.correa a wotld cup
correa a wasan laliga
correa da kasar argentina
Angel correa cikin tawaga suna Neman adalci
angel correa wajen atisaye
angel correa a wasan olypics
angel correa zai buga pinarati
angel correa a wasan cin kofin duniya

Ángel Correa (an haifeshi ranar 9 ga watan Maris, 1995) dan wasa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasa na gaba na dama kona hagu. Dan kasar Ajentina, wanda ke taka leda a kungiyar kwallan kafa ta Atletico Madrid a kasar Sipaniya[1]

  1. "Primer Equipo 2022–2023 Atlético de Madrid"