Émile Dauvet

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Émile Dauvet
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi namiji
Suna Émile (en) Fassara
Shekarun haihuwa 1907
Sana'a competitive diver (en) Fassara
Wasa diving (en) Fassara

Émile Dauvet (ranar 25 ga watan Maris ɗin 1907 – ranar 31 ga watan Janairun 1925) ɗan ƙasar Faransa ne mai wasan nutsewa a ruwa.[1] Ya fafata a gasar tseren ruwa ta maza a gasar Olympics ta bazarar 1924. [2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Émile Dauvet". Olympedia. Retrieved 13 October 2021.
  2. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Émile Dauvet Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 2016-12-04. Retrieved 12 May 2020.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]

  • Émile Dauvet at Olympedia