Jump to content

Ɗan Maraya Jos

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ɗan Maraya Jos
Rayuwa
Haihuwa Jos, 1946
ƙasa Najeriya
Mutuwa 20 ga Yuni, 2015
Sana'a
Sana'a mawaƙi

Ɗanmaraya Jos yana ɗaya daga cikin fitattun mawaƙa a ƙasar hausa.[1].

An haifi Adamu Ɗanmaraya Jos a shekarar 1946 a garin [[Bukuru]], Jihar Filato. Bayan rasuwar iyayensa, aka fara kiransa da Ɗanmaraya, wato wanda mahaifinsa ya rasu. [2][3]Ɗanmaraya ya kuma yi suna ƙwarai a arewacin Najeriya, Nijar, Ghana da Kamaru. Yawancin waƙoƙinsa suna bayani ne a kan al'amurra na yau da kullum a ƙasar Hausa.Ya rasu a ranar Asabar, 20 ga Yuni, 2015.[4]

Wasu waƙoƙinsa su ne:

s/n WaƘoƘi
1 Auren Dole
2 Gangar Ciki
3 Ɗan'adam
  1. Talakawa
  2. Mai Akwai Da Babu
  3. Waƙar Sana'a
  4. Gangar Malamai
  5. Siyasa
  6. Haƙuri
  7. Malalaci
  8. Duniya
  9. Ina Ruwan Wani Da Wani
  10. Ishara
  11. Waƙar Aure
  12. Bob Guy
  13. Karen Mato

Littattafai

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Furniss, Graham. (1996). Poetry, prose and popular culture in Hausa. International African Institute. Edinburgh: Edinburgh University Press for the International African Institute. ISBN 978-1-4744-6829-9. OCLC 648578425.
  • The Sokoto Caliphate : history and legacies, 1804-2004. Bobboyi, H., Yakubu, Mahmood. (1st ed ed.). Kaduna, Nigeria: Arewa House. 2006. ISBN 978-135-166-7. OCLC 156890366.
  • Smaldone, Joseph P. (1977). Warfare in the Sokoto Caliphate : historical and sociological perspectivesISBN0-521-21069-0OCLC2371710
  1. Furniss,Graham (1996). Poetry, prose and popular culture in Hausa.p.10
  2. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2009-02-14. Retrieved 2009-08-16.
  3. http://www.gumel.com/hausa/wakoki/wakoki.htm
  4. Sotubo, 'Jola. "Dan Maraya Jos: Hausa music legend dies at 69". Retrieved 26 October 2018.[permanent dead link]